*🏮🎀BABBAN SIRRI🏮🎀*
2017
Na
*K A S precious hajja ce*👈🏻
*_Dedicated to ummi aishat nd pharty b~b*
*Edited by sustarstar FUTHA LUV*
*2*
A daren dai Abba da Ummi 'yar shariya akayi babu meyin magana,ita ummi tana hangowa Falaq rayuwarta ta gaba,su gashi ba kowan kowa ba,basu ajiyeba bakuma subawani ajiya ba amma Abba baya gani kullum burinshi Falaq baya mata faɗ'a baya kwaɓ'arta baya harararta sai kaɗ'an kaɗ'an wanda ba'a rasaba.
Washe gari Falaq ta tafi makarantar allo malam nura ya k'urota wai sati uku k'enan bata bada kuɗ'in laraba gashi ita k'aɗ'aice makarantar allo a garin ko boko babu, ta malam nuran ma bakowa ke zuwa ba,gida ta k'oma dama k'uma hak'an ta fiso shiyasa ko ajik'inta.
A kofar gida ta ga Abban ta, yana ganinta yace "meya faru tana makale da allon, ta bashi labari, yace to badai rashin k'unya k'ikayi maiba ko? Ta girgixa k'ai alamar 'eh yace to shiga gida bari na naje na dawo "k'i k'ula da ummanki k'inji" tace to ta wuce ciki, shi kuma yafita dan zuwa karɓ'awa ummi rubutu.
Falaq ta k'arasa wajan ummi ɗ'inta tana mata sannu tare da tambayar ta ko da abinda tak'eso,babu k'omai ummi tace tana k'allan Falaq dake buɗ'e k'ofin furar da Abbanta ya siyo tace meya dawo dake k'uma a wannan lokacin Falaq tace ummi mallan ya k'oroni,cike da jimami ummi tace yanzu Falaq, "malam nura bazai bari sai wani watan a haɗ'a a bashi kuɗ'in shiba.
Falaq ta taɓ'e bak'i tare da cewa,wallahi ummi ko! Malam Nura bashida k'irk'i har wani cewa yak'e idan ya ganni a makaranta saiya k'aryani,ummi tayi murmushin yak'e sannan tace yanxu dai jeki ɗ'auki k'umbun ɗ'akin Abban ki k'ik'aiwa tayawale ta siya k'onawa ta baki k'ikarɓ'a,Falaq tace to tare da fita dan xuwa aiken da aka mata dama k'uma yawon take so.
Tana fitowa taje gidan tayawale,suna t'sak'ar gida a zaune suna cin tuwo tayi sallama, auwal yayi saurin tashi daga k'an k'wanon tuwon shi sabida budurwar shice yayi fuska k'amar badashi ake ci.
Bayan sun gaisa da yawale take sanar da ita ko xata sayi kumbo inji umminta,yawale ta kada baki tace ɗ'ari bak'wai idan zasu yadda,da sauri Falaq tace habba dai tayawale shine babban fa gsky yafi haka kiɗ'an k'ara,tayawale tace idan baki siyarba ɗ'auki abunki, taciga ba da cin tuwanta haushi yasa Falaq hararar yawale a gefen ido dan k'uwa babu wanda yagani.
Haka ta amshi ɗ'ari bakwai ɗ'in tafito Auwal ya biyota a baya,suna tafiya yana bata labarin yadda idan ya aureta zataji daɗ'i sai dashare baki take itakuma duk da yana takura mata.
A hanya suka haɗ'u da uwani nan fa suka dinga hauk'an su harda auwal ɗin dan shima babu arabi ba boko ne sai buga buga dayake yasamu na siyan riga.
Har gida auwal ya k'ai falaq sannan ya duba ummi da jiki ummi ta amsa da sauki,yaɗ'an daɗ'e sunata hira su ukun k'afin ya tashi zaitafi ya k'ashewa Falaq ido, caraf ummi takalli falaq dan ganin ita kuma mexatayi"sai taga tayi murmushi tana rufe ido da hannuwan ta.
Soyake tazo wai suyi sallama ita kuma Falaq tana tsoran ummi sai sign yake mata da hannu tana g'irgi'za kai alamar a'a, saiyayi fushi wai k'ozata fito tana k'okarin tashi tabishi suka haɗ'a ido da ummi saita koma ta zauna tana k'allon kuɗ'in.
Ganin bazata f itoba yasa Auwal tafiya,a ranshi yana addu'ar Allah ya bashi Falaq dan gaskiya yana mutuwar santa ba kaɗ'an ba,yana tafiya Falaq taje t'abawa ummi kuɗ'in ta.
_🇳🇬happy new year 2017_🇳🇬🙋🏻
*hajja ce*👈🏻
0 comments:
Post a Comment